"Wanda ke sama shine a cikin zukata,
Shi ɗin samamme ne a kowane guri da muhalli,
Shi yafi kusa da kai, fiye da jijiyar wuyan ka,
Ya kasance kusa da kai kaima ka kasance kusa dashi! shi yafi alkairi gareka akan ka kasance tare da sauran halittu,
Domin shi ake nufi da buƙata, wanda bai haifa ba ba'a haife shi ba, babu ɗaya da ya kasance tamka a gareshi"
©26/04/2023.
Emran Darussalam.
Comments
Post a Comment