Ita rayuwar duniya kamar wata ayari ce dake ɗaukan matafiya zuwa gidan lahira.
Kada ku ɗamfarar da zukatan ku da waɗan nan sa'oi kaɗan ɗin na wannan tafiya mai wucewa,
Ba komai bace (rayuwar duniyan) illa dare wanda yanzu ne duhun zai gushe, hasken safiyan lahira ya bayyana,
Ya ishe ku yin hakuri kaɗan domin gushewan wannan duhu, sai hasken lahira ya bayyana, sai ma'abota ayarin nan na duniya su isa lahira daya bayan daya.
Babban Ārifi Sheikh Muhammad Taqi Misbah Yazdi (QS).
12 November 2022.
© Emran Darussalam.
Comments
Post a Comment