Ruwaya daga Imam Sadik (AS) yace: "Haƙiƙa mutumin da ya kasance daga cikin ku mai tsantseni a cikin addinin sa, yayi gaskiya a cikin zancen sa, ya kasance mai ruƙon amana, ya kyautata ɗabi'un a cikin mutane, har ta kaiga ance wannan Ja'afari ne, wannan yana faranta min rai, kuma yana shigar min da farin ciki...
Masdar: Alkafi Juz'i Na 2 Shafi Na 637.
Comments
Post a Comment