An ruwaito daga manzon Allah (s.a.w) yana cewa: Lallai bala’i zai sami wannan al’umma, har sai mutum ya rasa mavoya daga zalunci, sai Allah ya tashi wani mutum daga zuriyata daga ‘ya’yan gidana, ya cika qasa da adalci kamar yadda aka cika ta da zalunci.
Masdar: Muntahabul asar: 422, fasali na shida, babi na biyu. Da kuma:
Ya Allah ka gaggauta bayyanar Imam Mahadi (Atfs).
Comments
Post a Comment