Yana warkar da marasa lafiya da isharar hannun sa.
Sayyid Abdullah Faɗimi yace: "A shekarun baya akwai wani sayyid a birnin Qom yana warkar da mara lafiya da isharar hannun sa!!!
Sai aka tambayi Ayatullah Al-Uzma Sayyid Baha'udden sirrin dake ciki, sai yayi ishara da nannun sa zuwa 'yan laɓɓan sa yace: Hakika shi sayyid ya kasance ya kulle kofofin wuta ne.
Abin nufi ya rufe bakin shi daga yin giba da annamimanci da karya da dukkan sabon Allah (Da suka shafi baki) sai Allah ya bashi karaman warkar da mara lfy ta hanyar yin ishara.
___ Dama Allah yace: " Idan ka sallamawa al'amari na zan zamto nine jinka, ganin ka...
Allah ka bamu albarkacin masu albarka.
® Emran Darussalam
Comments
Post a Comment