Sheikh Kameel Sulaiman yace: Wata rana Sayyid Hussein Sharfudden ya gayyaci Ruseey cin abinci, a yayin Rusey yazo (Tare da shi akwai iyalan shi) sai ya tarar da babu giya a cikin abincin, sai yaƙi ci duka!
Sai sayyid yace masa: Giya haramun ne, sai Rusey yace masa taya giya zai zama haramun bayan da inabi akayi shi, kuma inabi halal ne?!
Sai Sayyid ya juya ya nuna ɗiyar sa, yace: Wannan haramun ce a gare ka, bayan mahaifiyar ta takasance halal a gareka - To haka giya ma haramun ne, dukda cewa mahaifiyar ta (Wato inabi halal ne).
Nan ya kawo karshen takaddamar.
12 October 20²².
© Emran Darussalam.
https://Emrandarussalam.websites.co.in
Comments
Post a Comment