Natijar cikar kamalar mutum.
Daya daga ɗaliban Sheikh Bahjah yace masa: "Yayi mafarki da daya daga ɗaliban Sheikh din yana Sallah a waje mai daukaka, amma a yayin da ya kasance yana sujjada duwatsun wajen sun kasance suna tasbihi tare da shi!!
Sai Sheikh Bahjah ya amsa masa da cewa: "Idan mutum ya cika ya kaiga kamala (Samun yardan Allah) zaiji yaga haka a zahiri ba a mafarki ba"
22 October 2022
Comments
Post a Comment