Malamai magabata waɗanda suka rayu a zamanin da ya gabata, sun kasance dukkanin su sunyi nasarar samun ilimi da aiki dashi, sunyi rayuwa mai albarka, kuma suka kuɓuta daga karkata na rayuwa da fikira, duka wannan ya samune bisa sababin cin halal da nisantar abincin haram da ya kasance akwai shubuha a cikin sa.
~ Sheikh Bahjah (QS).
Comments
Post a Comment