Ruwaya daga Abdullah bin Sinan, ya ce, Abu Abdillah Sadiq (A.S) ya ce:
"Wani shubuha zai same ku, sai ku kasance ba tare da wani shugaba da ake iya gani ba, kuma ba tare da wani Imam mai shiryarwa ba, kuma babu wanda zai tsira daga gare ta sai wanda yake karanta du'aul gariyƙ
Na ce: Yaya du'au Gariyƙ take?
Sai ya ce (A.S):
"Ya Allahu Ya Rahman Ya Rahim Ya Muƙallibal Ƙulub, Thabbit Ƙalbi Ala Dinik"
📚 Kamal ad-Din wa Tamam an-Ni'ima, as-Saduq, shafi na 380.
27/05/2025,
Emran Darussalam.
Comments
Post a Comment