An rawaito daga Amirul Muminin Ali (a.s) yace:
«Babu wani yini da yake wucewa ga ɗan Adam face sai wannan yini ya ce masa: 'Ni sabuwar rana ce (gareka), kuma ni shaida ne a kanka, Ka faɗi magana ta alheri kuma ka aikata alheri a cikina, zan zamo maka shaida a kan haka a ranar kiyama, kuma ba za ka sake gani na ba bayan yau.'»
Barka Da Safiya.
Emran Darussalam
Comments
Post a Comment