Yazo a Ruwaya daga Ahlul-Baiti (a.s):
🔹 Imam Ja’far as-Sadiq (a.s) ya ce:
“Mamaci yana farin ciki da addu’a da sadaka kamar yadda mai rai yake farin ciki da kyauta.”
📚 _Al-Kāfi, Shaykh al-Kulaynī, juzu’i 3, shafi 230._
Imam Ali (a.s) ya ce:
“Kada ku yanke addu’a ga matattanku, domin suna jiran addu’arku.”
📚 _Nahj al-Balagha, hikima 130 (ma’ana)._
Ya Allah Ka Jiƙan Iyayenmu Da Rahma.
Comments
Post a Comment